Tuesday, January 6
Shadow

Kalli Hotunan yaronnan dan shekaru 18 da ya dirkawa ‘yan mata 10 ciki tare da ‘yan matan da yawa ciki su 10

Hoton matashinnan dan shekaru 18 da ya dirkawa mata 10 ciki a watanni 5 ya bayyana.

Yaron dai ya dirkawa hadda diyar me gidansa da yarinyar shagon ogansa ciki inda daga baya ogan ya koreshi ya koma kauye.

A can ma ya dirkawa mata 8 ciki.

Karanta Wannan  Karya ake mana bamu biya Biliyan 6 ba na diyyar mafarautan Kano da aka kònà>>Inji Gwamnatin jihar Edo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *