Saturday, December 13
Shadow

Kalli Hotuna:Yanda wata Budurwa me gashin gemu ke kukan kasa samun mujun aure

Wata Budurwa me gashin gemu ta koka da rashin samun mijin aure.

Budurwar ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta inda tace tana samun masu cewa suna sonta amma matsalar itace basu mata ba.

Karanta Wannan  Shugaba Tinubu ya saka jiragensa 3 a kasuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *