Friday, August 14
Shadow

Allah ka kara min Talauci>>Inji Wannan matashin

Matashi ya bayyana jin dadinsa akan halin talaucin da yaje ciki inda har yake rokon Allah ya kara masa talauci.

Lamarin dai ya baiwa mutane mamaki ganin cewa kowa addu’arsa Allah ya rabashi da talauci amma shi talaucin yake nema.

Karanta Wannan  Shugaba Tinubu ya aika Kashim Shettima ya duba Buhari a Landan sannan ya gano wane hali yake ciki? Ji Halin da Kashim ya tarar da Buhari a Landan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *