Thursday, November 26
Shadow

Kalli Hotuna:Yanda wata Budurwa me gashin gemu ke kukan kasa samun mujun aure

Wata Budurwa me gashin gemu ta koka da rashin samun mijin aure.

Budurwar ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta inda tace tana samun masu cewa suna sonta amma matsalar itace basu mata ba.

Karanta Wannan  Allah Sarki Kalli Bidiyon: Yanda Momi Gombe ta fashe da kuka saboda cewar da malami yayi da kudin fasikanci ta gina masallacinta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *