June 19, 2024 by Bashir Ahmed Kwalliyar Sallah kenan ta Hadiza Gabon a wannan hoton data sakawa masoyanta a shafinta na sada zumunta. Da yawa sun yaba: Karanta Wannan Hotuna: A ci gaba da yawon shakatawar da take a kasar China, Maryam Yahya ta saki sabbin Hotuna