September 23, 2024 by Bashir Ahmed Tauraruwar Fina-finan Hausa,Rahama Sadau ta sakarwa masoyanta sabbin hotuna a shafinta na sada zumunta. Karanta Wannan Gwamnatin tarayya zata baiwa kananan 'yan kasuwa da suka yi zarra Kyautar Naira Miliyan 220, duba rabar da za'a fara rijista