June 19, 2024 by Bashir Ahmed Sarkin Waka, Nazir Ahmad kenan a wadannan hotunan inda ya sha kwalliyar Sallah yayin da aka yi kwanaki 3 da sallah. Karanta Wannan Sarki Aminu Ado Bayero har ya hakura ya ajiye lema da sanda ya tafi, Wasu ne auka zigoshi ya dawo>>Inji Sani Musa Danja