Friday, December 26
Shadow

Kalli Sabon Bidiyon sojan ruwa, AM Yerima da ya dauki hankula

Sabon Bidiyon sojan ruwa, AM Yerima ya bayyana inda aka ganshi tare da wasu mata da dattijuwa da wata matashiya.

Wasu dai na cewa wai aurene yayi amma babu tabbacin hakan.

https://twitter.com/dammiedammie35/status/1995000367311196465?t=MaRB-m1ffaPS2yt14Fkmaw&s=19
Karanta Wannan  Saidai idan mu duka za'a kama amma abinda Malam Lawal Triumph ya fada duk Ahlussunnah akan shi muke>>Inji Shugaban Izala, Sheikh Bala Lau

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *