Friday, January 23
Shadow

Kalli Tsaikon Ababen hawa me tsanani a Legas daya dauki hankula

Wannan wani tsaikon Ababen hawane daya faru a Legas wanda ya sa har masu tafiya a kafa suka kasa motsi da kyau.

Lamarin ya farune a kasuwar Balogun dake jihar ta Legas.

Wadda ta dauki Bidiyon ta rika fadar cewa idan babu ahinda zai kawo ka kasuwar kada ka bi ta hanyar.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Kwanaki 2 bayan kammala dafa shinkafa a Tukunya mafi girma a Duniya, Har yanzu akwai sauran shinkafar bata kare ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *