Wani tsohon Bidiyo na Nazir Ahmad sarkin Waka ya dauki hankula a shafukan sada zumunta inda aka ganshi yana waka.
An dai alakanta Bidiyon da cacar bakin data faru tsakanin Naziru da ‘yan Cryptocurrency.
Ko me zaku ce?