Wannan wasu ‘yansandan Najeriya ne da rahotanni suka bayyana cewa Tsire da shawarma ya hadasu fada
An gansu suna ta kowa inda mutane suka tsaya suna kallonsu.
Wanda suka shaida abin sun ce tsire da shawarma ne suka hada fadan.