Friday, December 5
Shadow

Kalli Yanda Mota ta yi Tàmbùl cikin ruwa daga saman gada direba na tsaka da gudu

Wannan Bidiyon ya nuna yanda wata mota ta fada kasan gada yayin da direban ke tuki.

Mutanen da suka je wucewa ne suka ga motar inda suka tsaya suna kallon abin mamaki da Alhini.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Akwai yiyuwar majalisar tarayya zata taimakawa Tinubu ya ci gaba da mulki iya tsawon rayuwarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *