Saturday, April 4
Shadow

Kalli yanda Wasu matasan APC a jihar Bauchi suka tayar da kura suka ce basa son a sake tsayar da shugaba Tinubu a matsayin dan takarar jam’iyyar

Wasu matasa a jihar Bauchi sun tayar da kura a wajan taron jam’iyyar APC inda ake shirin bayyana Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a matsayin dan takarar jam’iyyar.

.Matasan sun rika tayar da kura suna fadin APC barayi.

Karanta Wannan  Ƴan bìndìgà sun sace wanda ya lashe gasar karatun al-Qur’ani ta Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *