Sunday, December 14
Shadow

Kalli yanda wata mata ta kona diyar kishiyarta da wuta saboda taci abinci bata tambayeta ba

Wata mata da bata haihuwa ta kona diyar bishiyarta da wuta saboda ta ci abinci ba da izini ba.

Lamarin ya farune a jihar Imo.

https://www.youtube.com/watch?v=LOxEqWl38-c?si=C0aHyeuPCubiSmwT

Mahaifiyar yarinyar dai ta mutu inda take hannun kishiyar mahaifiyarta.

Tuni dai aka samu wasu mutanen arziki suka ceto yarinyar daga hannun matar.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon ganawar Sowore da Sheikh Abduljabbar a yayin da ya kai masa ziyara gidan yari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *