
Abubakar Malami, tsohon Ministan shari’a ya kara shiga komar DSS bayan fitowa daga gidan yarin Kuje bayan da aka bayar da belinsa.
An ganshi yana fitowa daga gidan yarin inda DSS duka tareshi suka ce ya shiga sun kamashi.
An jishi yana tambayarsu wanene shugabansu sannan ya tambayesu su nuna masa ID card dinsu na aiki.
Ana dai yiwa Malami sabon zargin mallakar makamai da aka gani a gidansa.