Thursday, September 10
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Senegal suka koma gida da kofin AFCON

Kasar Senegal sun koma gida da Kofin AFCON da suka ciwo daga kasar Morocco.

An ga yanda suka samu tarba me kyau daga masoyansu dake jiransu a gida.

Hakanan shugaban kasar ta gana da ‘yan wasan inda ya jinjina musu.

Karanta Wannan  Bidiyon: Zazzago wando KasaKasa da Lamine Yamal yayi a wajan murnar daukar World Cup ya jawo cece-kuce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *