Tauraron me Barkwanci da zagi, Umar Bush ya samu tallar naira Miliyan 100.
Kamfanin Omo na Ziptol me auka bashi wannan talla.
Rahoton da muka samu yace a yayin da ake jiran a sakawa takardun Alkawari hannu, Wakilan kamfanin na Ziptol sun dan bata lokaci.
Nan ma sai da ran maza ya baci amma daga baya aka bashi Hakuri.