Friday, December 26
Shadow

Kamin In Auri Gfresh Har ce min Aka yi Zàrmàlùlùnsà ba ta aiki amma na rufe ido na aureshi, kuma na zauna dashi tun bashi da komai har ya samu budi ya Koma Abuja>>Inji Matar Gfresh Maryam

Matar Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin, Maryam ta bayyana cewa, Tun bashi da komai ta aureshi.

Ta bayyana cewa haka ta zauna dashi har ya samu budi ya koma Abuja da zama.

Ta kara da cewa kuma kamin ta aureshi har ce mata aka yi Zarmalulunsa baya aiki amma haka ta rufe ido ta aureshi amma yanzu ya wulakantata.

Ta yi gargadin cewa, a wannan fadan da suke duk wanda ya kara kafeta yana cewa laifinta ne ko ita ce me laifi saita ci Kutumar Bura Ubansa.

Karanta Wannan  Ku jikawa 'yan Najeriya anta saboda naji anata korafin Yunwa>>Shugaba Tinubu ga Gwamnoni

1 Comment

Leave a Reply to Dahiru haruna ummar Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *