Thursday, July 16
Shadow

Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle zai aurar da ‘ya’yansa 9

Rahotanni sun bayyana cewa, Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle zai aurar da ‘ya’yansa maza da mata su 9.

Katin gayyatar auren ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda aka ga cewa za’a yishi ne ranar 6 ga watan Fabrairu a babban masallacin Juma’a dake Abuja.

Sunayen ‘ya’yan nasa sune kamar haka, Ibrahim, Suraj, Safiya, Maryam, Aisha, Fahad, Muh’d, Nana Firdausi, and Farida.

Kakakin jam’iyyar APC na jihar Zamfara, Yusuf Idris, ya tabbatar da faruwar lamarin.

Karanta Wannan  Abu na kara Zafafa: Kalli sabon Bidiyon da Hadiza Gabon ta saki dan baiwa Magoya bayan Adam A. Zango dake sukarta Haushi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *