A yayin da matsin rayuwa yayi yawa a Najeriya,ga jadawalin abubuwan da ‘yan Najeriyar suka fi kashe kudadensu akai.
Abinci
Tafiye-tafiye
Kudin Ruwa, Kudin wuta,Kudin Asibiti, Man mota da sauransu.
Kayan Sawa.
Kula da Yara.
Kudin Haya.
Ilimi.
Taimakon ‘yan Uwa da Dangi.
Nishadi, Shakatawa da Sauransu.