
Tuni dai magana ta yi karfi wajan bayyanar babban malamin Addinin Islama kuma dan siyasa, Sheikh Farfesa Isa Ali Pantami wajan neman takarar gwamnan jihar Gombe a shekarar 2027.
Sunayen sauran mutane 9 da zasu yi taka dashi sun bayyana kamar haka:
- Prof. Isa Ali Pantami
- Arc. Yunusa Yakubu
- Dr. Aminu Yuguda
- Muhammad Jibrin Barde
- Hon. Usman Bello Kumo
- Hon. Ali Isa JC
- Engr. Aliyu Mohammed (Kombat)
- Hon. Khamisu Ahmed Mailantarki
- Hon. Mohammed Gambo Magaji
- Barr. Sani Ahmed Haruna