Sunday, May 25
Shadow

Karanta Jadawalin wanda suka halarci taron masu ruwa da tsaki na jam’iyyar PDP

Ministan Tinubu na Abuja Nyesom Wike ya halarci taron jiga-jigan jam’iyyar PDP na Nijeriya da a ka gudanar a daren Lahadin a Abuja

Taron wanda Gwamnan Bauchi Bala Mohammed ya kira da nufin Dinke Barakar da Jami’iyar PDP ke fama da ita ta samu halartar tsoffi da gwamnonin jam’iyyar PDP Da Shuwagabanin kamar
Members na National Working Committee (NWC) a jagoran Shugaban Riko Ambassador Iliya Damagum. Governor
H.E. Senator Bala Abdulkadir Mohammed (Bauchi State) – Chairman

H.E Dr. Agbu Kefas ( Taraba State) – Member

H.E. Rt. Hon. Ahmadu Umaru Fintiri (Adamawa State) – Member

H.E. Dr. Dauda Lawal (Zamfara State) – Member

H.E. Senator Ademola Adeleke, (Osun State) – Member

Karanta Wannan  Gwamnan Akwa Ibom ya kori gaba ɗaya kwamishinonin sa

H.E. Pastor Umo Eno Ph.D (Akwa Ibom State) – Member

H.E. Dr. Peter Mbah (Enugu State) – Member

H.E. Barr. Caleb Mutfwang (Plateau State) – Member

H.E. Engr. Seyi Makinde (Oyo State) – Member

H.E. Senator Lawrence Ewuhrudjakpo (Deputy Governor Bayelsa State) – Member

Dr. Emmanuel Agbo – D.G PDP Governors’ Forum.

FORMER GOVERNORS:

H.E. Dr. Sam Egwu – Ebonyi State

H.E. Sen. Liyel Imoke – Cross River

H.E. Sen. Seriake Dickson- Bayelsa

H.E. Rt.Hon. Ifeanyi Ugwuanyi (Enugu)

H.E. Sen. Ahmed Makarfi (Kaduna & BOT Secretary)

H.E. Dr. Okezie Ikpeazu (Abia)

H.E. Dr. Samuel Orton (Benue)

H.E Adamu Muazu (Bauchi)

Karanta Wannan  Wata mata dake koyawa samari kwailaye yanda ake jima'i a zahiri ta hanyar yin lalata dasu ta bayyana, tace ita ba karuwa bace ita malamace

H.E. Dr. Achike Udenwa (Imo)

H.E. Jonah Hang (Plateau)

H.E. Muazu Babangida Aliyu (Niger)

H.E. Udom Emmanuel (Akwa Ibom)

H.E. Sen. Gabriel Suswam (Benue)

H.E. Sen. Aminu Tambuwal (Sokoto)

H.E. Dr. Ibrahim Shekarau (Kano)

H.E. Dr. Bukola Saraki (Kwara & fmr. Senate President)

H.E Dr. Ibrahim Dankwambo (Gombe)

H.E Sule Lamido ( Jigawa)

H.E Nyesom Wike ( Rivers State)

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *