Thursday, February 26
Shadow

Kasar Amurka ta ware kudi har N587 billion ($413.046m) dan magance matsalar tsaro a Najeriya

Rahotanni sun bayyana cewa, Kasar Amurka ta ware kudi har Naira N587 billion ($413.046m) dan magance matsalar tsaro a Najeriya da sauran wasu kasashen Afrika.

Hakan na kunshene a cikin kasafin kudin shekarar 2026.

Hakan na zuwane bayan da Amurkar ta kai hari a jihar Sokoto.

Hakanan kuma a baya, kasar Amurka ta kawowa sojojin Najeriya tallafin kayan aiki.

Karanta Wannan  YANZU-YANZU: Shugaban Ƙasa Bola Tinubu Ya Amince Da Naɗin Dakta Asiya Balaraba Ganduje A Matsayin Darakta A Hukumar Raya Arewa Maso Yamma

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *