Friday, December 26
Shadow

Kasar Israyla ta amince da kwace gaba dayan yankin Gaza ya koma karkashin kulawa da ikonta, dan haka ta kirawo tsaffin sojojinta dan yin wannan aiki

Rahotanni sun bayyana cewa kasar Israela ta amince da matakin kwace gaba dayan yankin Gaza ya koma karkashin mulkinta.

Dan hakane ta kirawo duka sojojinta da suka yi ritaya dana karta kwana dan gudanar da wannan gagarumin aikin.

Israela dai bata bayyana zuwa yaushene zata rike zirin na gaza ba watau saidai abinda Allah yayi.

Kasar ta Israela tace a wannan sabon mataki zata bari a shiga da kayan agaji cikin Gaza amma zata saka ido ta tabbatar basu fada hannun kungiyar Hamas ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Yanda lamarin ya kasance, na matashiyarnan da jami'an Immigration suka tare ta da bukatar ta nuna musu katin zama dan kasa kuma ta nuna amma duk da haka aka ce sai ta bayar da wayarta ko kuma ta je ta ga ogansu amma ta kiya, da yawa sun jinjina mata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *