Friday, January 16
Shadow

Kayar da Tinubu zai mana wahala saboda dukan manyan ‘yan Adawar, Peter Obi da Atiku da sauransu kowa so yake ya tsaya takara>>Inji Datti Baba Ahmad

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Tsohon Mataimakin Peter Obi a takarar zaben 2023, Datti Baba Ahmad ya bayyana cewa kowa a cikin manyan ‘yan adawar da suka shiga ADC so yake a bashi takarar shugabancin Najeriya.

Ya bayyana hakane a hirar da Daily Trust ta yi dashi inda yace a haka ba zasu iya kayar da Tinubu ba.

Yace idan aka lura da Tinubu dai da yayi wahala sannan ya hakura da takara irin su Buhari suka yi sannan daga baya shima ya fito yayi.

Yace kamata yayi a saka ci gaban kasa a gaba bawai biyan bukatar son rai ba.

Karanta Wannan  Akwai yiyuwar kara farashin Man Fetur a Najeriya saboda sabon harajin da Gwamnatin Tinubu zata sanya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *