June 16, 2025 by Bashir Ahmed Tauraruwar Fina-finan Hausa, Fati Washa ta sakarwa masoyanta kayatattun hotuna a shafinta na Instagram. Karanta Wannan Hoto:An kamashi Saboda sayar da 'ya'yanshi har guda 6 a jihar Sokoto