
Ministan harkokin kasashen waje, Yusuf Tuggar ya bayyana cewa harin da Amurka ta kawo Najeriya ba shine na karshe ba.
Yace akwai yiyuwar irin wadannan hare-haren anan gaba.
Yace Najeriya suna hada kai da duk wata kasa da zata taimaka mata wajan yakar ta’addanci