Monday, February 9
Shadow

Khàryn da ka kawo Sokoto yayi kadan, a kara kawo wasu>>Matar Shugaban kasa, Remi Tinubu ta gayawa shugaban Amurka, Donald Trump

Matar shugaban kasa, Remi Tinubu ta bayyanawa shugaban kasar Amurka, Donald Trump cewa, khàryn da ya kai jihar Sokoto ranar Kirsimeti, yayi kadan, ya kamata ya kara kawo wani.

Ta bayyana hakanne ga kafar Fox News ta kasar Amurka inda tace karin Alherine sosai ga Najeriya.

Tace amma yayi kadan a kara kawo wani.

A baya dai, shugaban Amurka, Donald Trump ya jinjinawa matar shugaban kasar da cewa macece wadda ake girmamawa.

Karanta Wannan  Hotuna: Zai auri mata 2 a rana daya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *