Sunday, March 16
Shadow

Kin Rame da yawa: Anata cece-kuce akan sabbin hotunan Hadiza Gabon, ji ainahin dalilin da yasa ta rame

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Wasu hotunan tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon da suka bayyana a kafafen sadarwa sun jawo cece-kuce saboda yanda aka ga ta rame a cikin hotunan.

Hadiza dai an santa da kiba da kumari, amma a yanzu ta rame inda wasu ke rade-radin cewa maganin rage kiba ta sha, wasu kuwa na cewa, aiki taje aka mata ta dawo siririya.

Wasu kuwa na alakanta hakan da rashin lafiya.

Kai wasu ma cewa suke ba ita bace saboda ramar da ta yi.

Hadiza dai bata amsa kowa ba kan batun.

Karanta Wannan  YANZU-YANZU: Duk Wanda Ya Taimakawa Sòjin Nàjeriya Da Bayanaɲ Sirri Wajen Ganin An Kawo Ƙarshen Ƴan Biɲdíĝa, Zamu Bashi Kyautar Miliyan 20, Céwar Ƙarmin Ministan Tsaro Bello Matawalle

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *