Friday, December 5
Shadow

Ko Kadan Bana Jin tsoron Shugaban Amurka Donald kuma nasan Maqaryacine saboda yawa kasarmu karya>>Inji Sanata Barau Jibrin

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Sanata Barau Jibrin Maliya ya bayyana cewa ko kadan baya jin tsoron shugaban kasar Amurka, Donald Trump inda yace Shi dan Najeriya ne kasa me cin gashin kanta, kuma dan Majalisa, kuma mataimakin kakakin majalisar Dattijai dan haka sai ya fadi ra’ayinsa.

Ya bayyana cewa, Trump yawa Najeriya karya dan haka ya kamata a gaya masa bai yi daidai ba.

Sannan ya gayawa Kakakin majalisar Dattijai, Sanata Godswill Akpabio cewa shima ya daina jin tsoron Trump ya fito ya fadi abinda ke zuciyarsa game da Trump din.

Sanata Barau ya bayyana hakane a zaman majalisar Dattijai yayin da Sanata Godswill Akpabio ke cewa shi bai kai matsayin da za iya baiwa Trump amsa ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon:Tsohuwa me rawa a kafafen sada zumunta ta dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *