Thursday, March 26
Shadow

Kotu a Kano ta hana masallatan Juma’a yin sallah akan titi

Rahotanni sun bayyana cewa kotun shari’ar Musulunci a Kano ta hana masallatan Juma’a yin Sallah akan titi.

Rahoton yace duk masallacin da aka kama ana sallah akan titi, zai fuskanci fushin hukuma.

Tsohon Hadimin shugaban kasa, Malam Bashir Ahmad ne ya bayyana hakan.

Karanta Wannan  A daina kokarin mayar mana da kasar mu kasar bakaken fata, mu ba bakar fata bane>>Inji Kasar Libya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *