Friday, December 5
Shadow

Ku Daina Gudun Talauci, Wani lokacin Talauci ma Wata Rahama ce daga Allah>>Kakakin Majalisar Dattijai, Sanata Godswill Akpabio ya baiwa ‘yan Najeriya shawara

Kakakin majalisar Dattijai, Sanata Godswill Akpabio ya bayyana cewa Talauci na iya zama wata rahama daga Allah.

Ya bayyana hakanne a wata hira da aka yi dashi daga Vatican, fadar Fafaroma inda suka je jana’izar Fafaroma Francis.

Yace idan mutum yana dashi ya samma dan uwansa, har ya bayar da misali da fafaroman inda yace ya mutu ya bar dala $100 kawai.

Karanta Wannan  Sheikh Nura Khalid Ya Halarci Taron Mabiya Shi'a Mai Taken 'Makon Hadin Kai'

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *