Saturday, September 12
Shadow

Kuma Dai: Abinda ke faruwa a Kudu na nema zama ruwan dare a Arewa, wata ta sake bayyana ina ta rike wani da tace sun aikata ma’sha’a amma yaki biyanta kudi

Wannan wata matashiyace data bayyana tana rike da wani da tace sun aikata abinda bai kamata ba amma yaki biyanta kudinta.

Ta rika bayyana sunansa da Abba inda har yake cewa ta daina kiran sunansa.

https://www.tiktok.com/@king.227.n/video/7657773505760611605?_r=1&_t=ZS-97lNrB8LAe1
Karanta Wannan  Allahu Akbar: Wannan Amaryar daga jihar Bauchi ta Amince da Qur'ani a matsayin sadaki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *