
A jiyane muka samu labarin yanda wani mutum a Arewacin Najeriya yayi ridda ya koma Kirista inda mutane ke ta mamaki.
A yau kuma mun tashi da labarin wata matashiyace da itama ta koma Kirista.
A labarinta, an dauko ta ne daga Maiduguri inda aka kaita Jos jihar Filato inda ta koma Kirista.
Saidai daga baya an mayar da ita wajan danginta kuma ta koma ta sake zama Musulma.
Kalli Bidiyon:
Da yawa dai sun yi ta kira ga iyaye da su saka ido akan ‘ya’yansu.