Wednesday, April 8
Shadow

Kwamishinan Sufuri Na Jahar Oyo Prof. Raphael Ofanja Ya karbi Addinin Musulunci

DA DUMI-DUMI: Kwamishinan Sufuri Na Jahar Oyo Prof. Raphael Ofanja Ya karbi Addinin Musulunci.

“Tsohon Komishinan Sufuri na Jihar Oyo Farfesa Raphael Afonja , ya karbi addinin Musulunci, ya sauya suna daga Raphael zuwa Abdurrahman.

“Allah ya dawwamar da shi Akan gaskiya Amin summa Amin.

Karanta Wannan  Mabarata sun kara yawa a Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *