Monday, October 12
Shadow

Kwanannan za’a daina dauke wuta kwata-kwata a Najeriya>>Inji Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, Kwanannan za’a daina dauke wutar Lantarki kwatakwata a kasar.

Hakan ya fito ne daga bakin ministan wuta, Adebayo Adelabu a wata ganawa da manema labarai a Abuja.

Ya bayyana cewa, gwamnati na kokari kan hakan kuma tuni suka fara ganin sakamako me kyau.

‘Yan Najeriya sun dade suna kukan rashin tsayayyar wutar lantarki.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Abinda ya faru bayan da saurayi da ya kamawa Budurwarsa hayar gida, ya je ya tarar da ita da wani a gidan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *