Thursday, January 15
Shadow

Labarin cewa tsohuwar matar Ahmad XM, Safiya zata auri Hambali ba gaskiya bane

Rahotanni sun bayyana cewa, Labarin dake yawo cewa, tsohuwar matar Ahmad XM, Watau Safiya zata auri Hambali ba gaskiya bane.

Safiyar da kanta ta fito ta musanta wannan labari inda kuma wasu na kusa da ita suma duk suka karyata wannan labari.

Bayan rabuwarta da tsohon mijinta, Ahmad XM, An yada labaran cewa zata sake aure inda zata auri Hambali, kuma da dama sun zata hakan gaskiyane.

Saidai daga baya labari ya bayyana cewa, ba gaskiya bane wannan ikirarin.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ta sha Rake tace bata da kudi inda tace Me raken ya Aikata Alfasha da ita a madadin kudinsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *