Friday, December 5
Shadow

Likita yace Babu Namijin da zai iya yin Jìmà’ì sau 3 a dare daya duk lafiyarsa kuwa idan dai ba maganin karfin maza ya sha ba

Wani Likita ya bayyana cewa babu Namijin da zai iya yin Jima’i sau 3 a dare daya.

Ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta wanda hakan ya jawo cece-kuce sosai.

Wasu mazan dai sun bayyana cewa suna iya yi.

Karanta Wannan  Za'a kashe Naira Biliyan 4 dan ginawa shugaba Tinubu wajan saukar jirgin sama a Legas

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *