Shahararren mawakin Najeriya, 2face Idibia ya bayyana cewa, mace daya tawa namiji kadan.
Yace mutum zai iya soyayya da mace daya amma ba zata iya biya masa bukatar sh’awarsa ba.
Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi.