Wednesday, January 15
Shadow

Maganin sanyi kowane iri

MAGANIN SANYI KOWANE IRI INSHA ALLAH

Ga masu fama da ciwon sanyi kowanne iri ne insha Allah in suka bi wannan hanya zasu samu sauki,ko masu yawan tari da nura da ciwon gobobi da rikewar baya da kwankwaso da kaikayin jiki dadai sauran illolin da sanyi ke haifar wa.

ABIN DA ZAA NEMA.

  1. Garin Tafarnuwa

2.Nono mekyau madara ta ruwa mekyau)

YADDA ZAA HADA

Zaa samu garin Tafarnuwa mai kyau sai a debi chakali daya a zuba a nono rabin kofi a juya asha da safe haka ma zaai da yamma,wato sau biyu a rana.

Insha Allah indai an samu garin mai kyau akai kamar na sati 2 zaaga Nasara sosai cikin YARDAR ALLAH

Karanta Wannan  Maganin cizon sauro

Allah yabada lafiya da zaman lafiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *