Friday, December 5
Shadow

Mahaifina ya cika kwanaki 40 da rigamu gidan gaskiya>>Rahama Sadau

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta bayyana cewa, Mahaifinta ya cika kwananki 40 da rasuwa.

Ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta inda take kara masa Addu’ar samun Rahama

Karanta Wannan  Banson kasata Ingila ta zama kamar matalauciyar kasa Najeriya>>Inji Kemi Badenoch

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *