INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHIR RAJI’UN.
Mahaifiyar Gwamnan Jihar Jigawa Ta Rasu
Ta rasu ne a yau Laraba, inda za a yi jana’zar ta da misalin karfe 4:00pm a garin Kafin Hausa dake Jigawa.
Allah ya yi mata rahama.
Daga Khalid Yusuf Sambo