Friday, December 5
Shadow

Makarantar Horas da sojoji ta Najeriya, NDA zata bude damar neman aikin soja daga gobe

Makarantar Horas da sojoji ta Najeriya, NDA ta sanar da fara daukar sabbin matasa masu sha’awar aikin soja.

Sanarwar tace a gobe, Juma’a idan Allah ya kaimu za’a bayar da dama dan fara neman shiga makarantar.

Hukumar ta sanar da hakane ta shafinta na sada zumunta.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Garba Shehu ya fitar da karin bayani kan Buhari, Fadar Tinubu ya fitar da sako

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *