Malam Dr. Hussaini Kano ya bayyana cewa, wadanda ke fitowa a matsayin malamai a fina-finan Hausa gara masu yin fina-finan batsa dasu.
Malamin ya bayyana hakane a wani Bidiyo da ya wallafa a ahafinsa na Tiktok.