
Shugaban hukumar Progressive Institute ya karbi Kalmar Shahada a babban birnin tarayya, Abuja ranar Juma’a.
An ganshi ana maimaita masa kalmar shahada yana karba a wani masallaci.
Hakanan an ga su sanata Barau Jibrin da Dr. Abdullahi Umar Ganduje da sauran wasu manyan jami’an gwamnati a wajan.