Saturday, December 13
Shadow

Mata a yi hattara, Wannan sabulun na kona fata

Wannan wani sabulu ne da wata mata ta yi korafin cewa yana lalata fata Inda tace ya kona mata fatar fuskarta dan hakane ta yi kira ga masu amfani dashi su daina.

Karanta Wannan  Ana fargabar ƴan bindiga sun sace mutane da dama a Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *