Friday, December 5
Shadow

Matasa ga dama ta samu: Hukumar sojojin Najeriya ta sanar da shirin daukar Sabbin sojoji har guda dubu ashirin da hudu dan magance matsalar tsaro

Hukumar sojojin Najeriya ta sanar da daukar matasa guda 24,000 a cikin watanni 6 masu zuwa dan magance matsalar tsaron data addabi Najeriya.

Hakan ya fito daga bakin shugaban sojojin kasa,  Lieutenant General Waidi Shaibu ne a yayin ziyarar da ya kai rundunar sojoji ta 1 dake kaduna ranar Laraba.

Ya bayyana cewa, zasu yi amfani da guraren horas da sojoji guda 3 da ake dasu wajan horaa da sojojin.

Ya bayyana bukatar karin sojoji dan magance matsalar tsaro da ake fama da ita.

Karanta Wannan  Nnamdi Kanu na da lafiyar da zai iya fuskantar shari'a - Likitoci

2 Comments

Leave a Reply to USAINI DAHIRU Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *