Sunday, December 21
Shadow

Matasa ku daina Tunanin Jhuyin mulki, ba zai tana faruwa ba a Najeriya, ku fita kawai kunyi zabe>>Inji

Wani me sharhin Al’amuran yau da kullun ya jawo hankalin mutasa cewa su daina tunanin Juyin mulki, ba zai taba faruwa ba a Najeriya.

Ya bayyana cewa, Matasa su dage su yi zabe kawai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ku rufawa kanku Asiri kada ku shiga aikin Soja, Wani sojan Najeriya ya gargadi matasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *