Wasu matasa su 3 daga jihar Taraba sun tafi Abuja akan keke da niyyar ganin Tauraron mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara.
A baya dai an samu masu irin wannan aniya da yawa inda wasu ma da kafa suke zuwa.