Monday, April 6
Shadow

Matashi Dan Shekara 30 Ya Angwance Da ‘Yar Shekara 45 A Katsina

Matashi Dan Shekara 30 Ya Angwance Da ‘Yar Shekara 45 A Katsina

Daga Comr Nura Siniya

An daura auren matashi dan shekara 30 Mustapha Pk da amaryarsa Aunty Sameera ‘yar shekara 45 a Katsina.

Allah ya sanya alkairi, Ya bada zaman lafiya da zuriyya dayyiba.

Wane fatan alheri za ku yi masu?

Karanta Wannan  Kalli hotunan mata 'yan kwallon kasar Zimbabwe da mutane ke cewa suna kama da maza

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *